Wani jigon jam'iyyar LP, Abayomi Arabambi ya ce Atiku Abubakar ne ɗan takara mafi ƙarfi a 2027, yayin da ya yi watsi da Peter ...
Gwamnatin Najeriya ta musanta cewa ta goyi bayan yunƙurin juyin mulkin da ya gaza a Jamhuriyar Nijar, tana mai cewa zargin ...
Shugaban APC na Yobe Muhammad Gadaka ya ba da haƙuri tare da janye kalaman da ya yi na cewa matan aure su rabu da mazansu ...
Ɗan takarar gwamnan Oyo na jam'iyyar ADC, Adegoke, ya yi alkawarin biyan tsofaffi alawus, ilimi kyauta da gina layin dogo ...
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Ambasada Fidelis Tapgun, ya yi gargadin cewa duk wani yunkurin dawo da tallafin man fetur zai ...
Gwamna Ahmadu Fintiri ya buƙaci shugabannin Arewa su daina zargin Shugaba Bola Tinubu kan tsaro, yana mai cewa lokaci ya yi ...
Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari Girkau a Sokoto, inda suka kashe mutane biyar, suka jikkata uku tare da sace ...
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya tabbatar da cewa an gurfanar da wadanda aka kama kan zargin shirya hambarar da gwamnatin ...
Ministan tsaro Christopher Musa ya bayyana cewa Shugaba Tinubu da APC za su sake lashe zaben shugaban kasa da na Kaduna a ...
Ministan tsaro Christopher Musa ya fadi yadda dakarun soji ke ceto mutanen da aka sace ba tare da kashe 'yan ta'adda ba ta ...
Yan sandan Bauchi ta fara bincike kan murabus ɗin CPL Yusuf Aliyu, wanda ya ce bai samu albashinsa ba shekaru biyu yayin da ...
Mai magana da yawun Atiku Abubakar, Kenneth Okonkwo, ya zargi wasu da farfado da tsofaffin zarge-zarge domin hana ɗan takarar ...