Tsohon sufeta-janar na yan sanda, Mohammed Adamu ya zama ɗan takarar SDP na gwamnan jihar Nasarawa, inda ya yi alkawarin ...
Hare-haren Rasha sun kashe mutane hudu a Ukraine yayin da wakilan Amurka ke shirin ziyartar yankin domin farfado da ...
An ji yadda hukumar EFCC ke mayar da jami'o'in da ta ƙwace daga hannun tsagerun ɓarayi zuwa makarantun gwamnatin tarayya don ...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai halarci taron APC na karbar sababbin ’yan siyasa da kaddamar da kungiyar magoya bayan ...
Kungiyar 'yan gudun hijirar Borno da ke Kano sun roƙi APC ta sake duba shirin halartar Ali Modu Sheriff a taron kamfen na ...
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi magana kan sauya sunan mashigar Hormuz zuwa “Trump Strait”, kafin daga bisani ya ...
Hukumomin Faransa sun kama wani matashi mai shekara 18 da ake zargi da hannu a shirin yin garkuwa da Kylian Mbappé, yayin da ...
An sake tona yadda FBI ta kai samame gidan Atiku Abubakar a Maryland a 2005, yayin da ake binciken wani ɗan majalisar Amurka ...
Yan kabilar Igob mazauna Arewa 19 da Abuja sun ce za su tallafa wa Tinubu da APC a 2027, tare da burin samar da ƙuri’u ...
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya yi hasashen cewa Bola Tinubu zai samu akalla kashi 25 cikin 100 a jihohin ...
Sojoji sun yi nasarar ceto Mrs Adonkie, matar tsohon Birgediya Janar Basil Adonkie, wadda aka yi garkuwa da ita daga gidanta ...
An samu labarin rasuwar mai martaba sarkin Gumel a Jigawa Alhaji Muhammad Sani. Marigayin ya yi bankwana da duniya ne a ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results