Atiku Abubakar ya nuna damuwa kan rahotannin matasan Najeriya da ake zargin suna sayar da ƙodojinsu domin samun kuɗin rayuwa ...
Oluremi Tinubu da Christopher Musa sun gargadi matasa ka da su bari ’yan siyasa su yi amfani da su wajen tashin hankali a ...
VeryDarkMan ya nemi afuwar sojoji, ’yan sanda, kwastam da shige da fice kan kiran su “unknown gunmen”, yana cewa kalaman nasa ...
Tsohon dan majalisar wakilai, Ehiozuwa Agbonayinma, ya bukaci Hukumst EFCC ta sake bude bincike tare da gurfanar da Atiku ...
Ministan Tsaro Christopher Musa ya ce faɗin dajin Sambisa na ƙara wahalar da ayyukan ceto, yana mai cewa yankin yana da ...
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun yi kwanton bauna kan ayarin ɗan takarar APC a Borno, Mustapha Gubio, bayan ya dawo daga ...
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na NDC, Rabiu Kwankwaso, ya yi garhadin cewa yan Najeriya sun fusata da wasu daga cikin ...
Wani jigon jam'iyyar LP, Abayomi Arabambi ya ce Atiku Abubakar ne ɗan takara mafi ƙarfi a 2027, yayin da ya yi watsi da Peter ...
Gwamnatin Najeriya ta musanta cewa ta goyi bayan yunƙurin juyin mulkin da ya gaza a Jamhuriyar Nijar, tana mai cewa zargin ...
Shugaban APC na Yobe Muhammad Gadaka ya ba da haƙuri tare da janye kalaman da ya yi na cewa matan aure su rabu da mazansu ...
Ɗan takarar gwamnan Oyo na jam'iyyar ADC, Adegoke, ya yi alkawarin biyan tsofaffi alawus, ilimi kyauta da gina layin dogo ...
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Ambasada Fidelis Tapgun, ya yi gargadin cewa duk wani yunkurin dawo da tallafin man fetur zai ...