Kwana daya bayan murabus din Alhaji Mohammed Badaru Abubakar daga mukamin ministan tsaro, Shugaba Tinubu ya nada Janar ...
James Trafford na son komawa Manchester City, AC Milan na harin Jean-Philippe Mateta, yayin da Atletico Madrid ke shirin ...
A Najeriya, ƴanbindiga da suka yi garkuwa da wani limamin cocin Anglican sun kashe shi, kamar yadda jagoron majali’ar ya bayyana, a daidai lokacin da ƙasar ke fuskantar ta’azzarar sace-sacen mutane ...
A Jamhuriyar NIjar, jama'a na ci gaba da tsokaci musamman a jihar Agadez kan takaddamar kamfanin Orano mai hakar ma'adanin ...
Yankin arewacin Najeriya ya ƙara shiga bakin duniya bayan sace ɗalibai kusan 300 a jihohin Kebbi da Neja, abin da ya janyo ...