Inter Milan da Manchester United sun shiga zawarcin Karim Adeyemi, Nathan Ake na nazari kan makomarsa a Manchester City.