Yan kabilar Igob mazauna Arewa 19 da Abuja sun ce za su tallafa wa Tinubu da APC a 2027, tare da burin samar da ƙuri’u ...
Hukumomin Faransa sun kama wani matashi mai shekara 18 da ake zargi da hannu a shirin yin garkuwa da Kylian Mbappé, yayin da ...
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi magana kan sauya sunan mashigar Hormuz zuwa “Trump Strait”, kafin daga bisani ya ...
An sake tona yadda FBI ta kai samame gidan Atiku Abubakar a Maryland a 2005, yayin da ake binciken wani ɗan majalisar Amurka ...
Sojoji sun yi nasarar ceto Mrs Adonkie, matar tsohon Birgediya Janar Basil Adonkie, wadda aka yi garkuwa da ita daga gidanta ...
An samu labarin rasuwar mai martaba sarkin Gumel a Jigawa Alhaji Muhammad Sani. Marigayin ya yi bankwana da duniya ne a ...
Olu, ya ce jihohi da kananan hukumomi a Najeriya sun amfana matuka sakamakon cire tallafin man fetur a karkashin gwamnatin Tinubu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya yi hasashen cewa Bola Tinubu zai samu akalla kashi 25 cikin 100 a jihohin ...
Alamu sun nuna alaka ta fara tsamni tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da gwamnonin jam'iyyar APC biyu yayin da ake ...
Wata mata mai shekaru 49 ta caka wa mutane biyu wuka a Times Square, New York, inda Erin Piacenti, ma’aikaciyar Bank of ...
Taron jam’iyyun adawa na 2027 ya gamu da cikas bayan Atiku Abubakar, Peter Obi, Rabiu Kwankwaso da Rotimi Amaechi ba su samu ...
Iyalai sun tabbatar da rasuwar babban jigo a jam'iyyar PDP, Cif Daniel Osi Orbih, wanda ke alakar siyasa ta kusa da ministan ...