An ayyana jiya Alhamis a matsayin Ranar Makoki ta Kasa baki daya a Amurka, saboda rasuwar tsohon Shugaban kasa Jimmy Carter, ...
Malaman sun yi zargi sabuwar Majalisar Gudanarwar Jami'ar da kaucewa bin tsari wajen nada Farfesa Aisha Sani Maikudi a ...
Jiya Alhamis, Fafaroma Francis ya yi Allah wadai da matakan sojin da Isira’ila take dauka a Gaza, ya na mai ayyana matsalar ...
A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne akan shan magunguna dake sa karfin jiki ko kuma kara kuzari a jiki, inda ...
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da shirinta na kara kudin kiran waya da data sai dai ta baiwa al'ummar kasar tabbacin cewa ba ...
A yau Alhamis, Shugaban Najeriya Bola Tinubu ke alhinin mutuwar sojojin suka mutu sakamakon harin da aka kai kan sansaninsu ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya bakunci kasar Kamaru, inda banda tsadar rayuwa da ta zama ruwan dare gama duniya, ...
Kudurorin wasu 'yan Najeriya da Nijar na sabuwar shekara don samun nasara a rayuwarsu; Wani 'dan sanda a Kenya ya bullo da ...
Dan Republican Mike Johnson ya lashe zaben sake zama Kakakin Majalisar Wakilai a wani zaben da ya kasance mai cike da rudani ...
Wanda ake zargin ya hallaka akalla mutane 10 tare da jikkata 30 gabanin a harbe shi a musayar wuta da 'yan sanda.
Hukumomi a birnin New Orleans na Amurka sun bayyana cewa mutane 10 sun mutu kuma fiye da 30 sun jikkata sa'ilin da wata mota ...
Tsofoffi da dattawa 250 ne masu shekaru sittin da biyar zuwa sama, suka amfana da tallafin Naira dubu dari biyu a Jihar ...